Acts 5:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wanda ya yi karambanin shiga cikinsu, duk da haka mutane suna girmama su ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عَثِكِنْ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ، بَاوَنْدَ يَيِ ڧَرْڢِنْ حَلِنْ شِغَ ثِكِنْسُ، كُواْدَيَكٜىٰ جَمَعَ سُنَبَاسُ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a cikin sauran mutane ba wanda ya yi ƙarfin halin shiga cikinsu, duk da haka kuwa jama'a suna girmama su.