Acts 5:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jamaโa ma suka tattaru daga garuruwa kewaye da Urushalima suna kawo marasa lafiyarsu da kuma waษanda mugayen ruhohi suke damun su, dukansu kuwa suka warke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ูููู ุณููููู ุชูุชูุงุฑููู ุฏูุบู ุบูุฑูุถููู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณููู ุชููููฐููุงู ู
ูุฑูุณู ููุงฺขููู ุฏู ููุทูููุฏู ฺงูุธูุงู
ููู ุฑููุญููุงูุญู ุณูููููฐุจูุงุณู ููููููุ ุฏูููููุณู ูููู ุนููู ููุฑูููุฑู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane kuwa suka yi ta taruwa daga garuruwan da suke kewayen Urushalima, suna ta kawo marasa lafiya da waษanda baฦaฦen aljannu suke wahalshe su, dukansu kuwa aka warkar da su.