Acts 5:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin wannan labari, sai shugaban masu gadin haikali da manyan firistocin suka ruɗe, suna tunanin abin da wannan al’amari zai zama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ شُوغَبَنْ مَاسُ غَادِنْ هَيْكَلِ دَ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے سُكَجِ حَكَ، سُكَ ضِكِثِے سُواْسَيْ، سُنَ تُنَانِنْ أَبِنْدَ وَنَّنْ ذَيْ كَٰوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da shugaban dogaran Haikali da manyan firistocin suka ji haka, suka ruɗe ƙwarai a game da su, suka rasa inda abin zai kai.