Acts 5:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wani ya zo ya ce, โGa shi! Mutanen da kuka sa a kurkuku suna tsaye a filin haikali suna koya wa mutane.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููู ููุฐููุงู ููุซูููฐู
ูุณู ยซุงููููุ ุบูุงุดูุ ู
ูุชูููููฐููููู ุฏู ููููุณูุง ุนูููุฑููููู ุณููู ฺูููููฐ ุงูู ููููููููุ ุณููู ูููุงูููุฑู ุฏู ุฌูู
ูุนูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani ya zo ya ce musu, โAi, ga shi, mutanen nan da kuka sa a kurkuku suna nan a tsaye a Haikali, suna koya wa jama'a.โ