Acts 5:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โMun kwaษe ku da gaske kada ku ฦara koyarwa cikin wannan suna, duk da haka kun cika Urushalima da koyarwarku, har ma kuna so ku ษora mana laifin jinin mutumin nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ยซู
ูููุฌูุง ู
ููู ูููููููฐ ุณููุงูุณููู ููุฏู ฺููงูุงุฑููููู ูููุงูููุฑูููุง ุซููููู ุณูููููููููุ ุนูู
ููุง ุบูุงุดู ูููู ุซููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑูููุ ุญูุฑู ู
ูุง ูููู ููููฐู
ู ููุชููุฑู ู
ููู ุงููููุญููููู ุฌููููู ู
ูุชูู
ููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, โMun fa kwaษe ku da gaske kada ku ฦara koyarwa da sunan nan, amma ga shi, kun gama Urushalima da koyarwarku, har ma kuna nema ku ษafa mana alhakin jinin mutumin nan.โ