Acts 5:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wani Bafarisiyen da ake kira Gamaliyel, wani malamin doka, wanda dukan mutane ke girmamawa, ya miฦe tsaye a Majalisar ya umarta a fitar da mutanen waje na ษan lokaci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููู ุจฺูขูุฑูุณูููููฐ ู
ููู ุณูููู ุบูู
ูููููููฐููุ ู
ูููู
ููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ููููุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนู ุณููู ุจูุงุดู ุบูุฑูู
ูุ ููุชูุงุดู ฺูููููฐ ุซููููู ู
ูุฌูููุณูุ ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ุงูู ฺขูุชูุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐููููู ููุฌูููฐ ุชูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wani Bafarisiye, wai shi Gamaliyal, masanin Attaura, wanda duk jama'a suke girmamawa, ya miฦe cikin majalisa, ya yi umarni a fitar da mutanen nan waje tukuna.