Acts 5:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwanan baya, Teyudas ya ɓullo, yana cewa wai shi wani mutum ne, kuma wajen mutane ɗari huɗu suka bi shi. Aka kuwa kashe shi, dukan masu binsa kuwa suka watse, kome ya wargaje.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شٜىٰكَرُنْ بَايَ وَنِ مُتُمْ يَٻُلُّواْ، مَيْ سُونَ تُدَسْ، يَطَوْكِ كَنْسَ كَمَرْ وَنِ أَبُ؞ وَجٜىٰنْ مُتُمْ طَرِے حُطُ سُكَبِيشِ، عَمَّا عَكَ كَشٜىٰشِ، عَكَ كُوَ وَاڟَرْدَ مَاسُبِنْسَ، وَنَّنْ كُوَ يَذَمَ ڧَرْشٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekarun baya wani mutum ya ɓullo, wai shi Tudas, yana mai da kansa wani abu, wajen mutum arbaminya kuma suka bi shi, amma aka kashe shi, mabiyansa kuwa aka watsa su, suka lalace.