Acts 5:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayansa, Yahuda mutumin Galili ya ษullo a kwanakin ฦidaya, ya jagoranci mutane cikin tawaye. Shi ma aka kashe shi, dukan mabiyansa kuma aka watsar da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ููููููู ููู
ูุ ูููู ู
ููู ุณูููู ูููููุฏูุ ู
ูุชูู
ููู ุบูููููู ูููปูููููุงูุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุนูููููฐ ฺงูุฑูุบูุฑู ู
ูุชูููููฐุ ููุณูุง ู
ูุชูููููฐ ุณูููุจููุดูุ ุดูู
ูุง ูููููููููุ ู
ูุงุณูุจูููุณู ู
ูุง ุฏููู ุนููู ููุงฺูุฑู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansa kuma, a lokacin ฦirgen mutane, wai shi Yahuza Bagalile ya ษullo, ya zuga waษansu suka yi turu, suka bi shi. Shi ma ya hallaka, duk mabiyansa ma aka warwatsa su.