Acts 5:38 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, a wannan batu na yanzu, ina ba ku shawara. Ku ฦ™yale mutanen nan! Ku bar su su tafi! Gama in manufarsu ko ayyukansu na mutum ne, ai, zai rushe.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ูŠูŽู†ู’ุฐู ู…ูŽุงุŒ ุงู•ูู†ูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ูƒูฺขูุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ูƒูุจูŽุฑู’ุณูุž ุนูุฏูŽู†ู’ ุฏูŽูŠู’ ู†ููŠู‘ูŽุฑู’ุณูุŒ ูƒููˆุงู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ุณู ู†ูŽู…ูุชูู…ู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฑูุดูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, yanzu ma, ina gaya muku, ku fita sha'anin mutanen nan, ku ฦ™yale su. Idan dai niyyarsu ko aikinsu na mutum ne, ai, zai rushe,