Acts 5:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba naka ba ne kafin ka sayar da shi? Bayan da ka sayar da shi kuma, kuษ—in ba naka ba ne? Me ya sa ka yi tunanin yin irin wannan abu? Ba mutum ne ka yi wa ฦ™arya ba, Allah ne ka yi masa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูƒูŽุณูŽูŠูŽุฑู’ ุจูŽุชูŽูƒูŽุจูŽุซูœู‰ูฐุŸ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽุณูŽูŠูŽุฑู’ ู…ูŽุงุŒ ุจูŽุนูŽุณูŽุงูƒูŽ ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐ ูƒูŽุจูŽุงุฏูŽ ูƒูุทูู†ู’ุจูŽุž ุชูŽูŠูŽูŠูŽุง ูƒูŽูŠู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูู†ูŽุงู†ู ุงู”ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ูƒูŽุŸ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุจูŽู…ูุชูู…ู’ ูƒูŽูŠููˆูŽ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุงุจูŽุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒูŽูŠููˆูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kafin ka sayar, ba taka ba ce? Bayan ka sayar kuma, kuษ—in ba halalinka ba ne? Ta ฦ™aฦ™a ka riya wannan aiki a zuciyarka? Ai, ba mutum ka yi wa ฦ™arya ba, Allah ka yi wa.โ€