Acts 5:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan kusan awa uku, sai matarsa ta shigo, ba da sanin abin da ya faru ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ كَمَرْ أَوَ عُكُ، مَاتَرْ هَنَنِيَ تَشِغُواْ، بَتَسَنْ أَبِنْدَ يَڢَرُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan misalin sa'a uku mata tasa ta shigo, ba da sanin abin da ya faru ba.