Acts 5:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bitrus ya tambaye ta ya ce, โGaya mini, kuษin da yake da Ananiyas kuka sayar da filin ke nan?โ Ta ce, โI, haka ne muka sayar.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจูุชูุฑูุณู ููุซูููฐ ู
ูุชู ยซุบููู ู
ูููุ ููููููู ุดููููููฐ ุงููููุงููุซููู ููุทูููุฏู ุนููู ุจููููู ุนููููู ุบููุงูููุฑู ููููุยป ุณูููุชูุซูููฐ ยซุนูุ ุงููููุงููุซููู ููุทููู ููููฐููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bitrus ya ce mata, โGaya mini, shin, haka kuka sayar da gonar nan?โ Sai ta ce, โI, haka ne.โ