Acts 6:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan’uwa, ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku waɗanda aka sani suna cike da Ruhu da kuma hikima. Mu kuwa za mu danƙa musu wannan aiki
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، یَنْعُوَ، سَيْ كُذَاٻِ مُتُمْ بَݣَويْ دَغَ ثِكِنْكُ، وَطَنْدَ عَكَسَنْسُ دَ حَلِنْ كِرْكِ، ثِكٜىٰ دَ رُوحُ دَ كُمَ حِكِمَ، وَطَنْدَ ذَامُبَاسُ وَنَّنْ عَيْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku, waɗanda ake yabawa, cike da Ruhu da kuma hikima, waɗanda za mu danƙa wa wannan aiki.