Acts 7:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai yunwa ta auko wa dukan Masar da Kan’ana, ta kawo wahala mai tsanani, kakanninmu ba su iya samun abinci ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً، سَيْ يُنْوَ تَشِغُواْ أَدُكْ ڧَسَرْ مَصَرْ دَ كَنْعَنَ، تَرٜىٰدَ وَهَلَ مَيْ ڟَنَنِ، حَرْ كَاكَنِّنْمُ سُكَ رَسَ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, sai wata yunwa ta auku a dukan ƙasar Masar da ta Kan'ana, game da matsananciyar wahala, har kakanninmu suka rasa abinci.