Acts 7:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yaƙub ya ji cewa akwai hatsi a Masar, sai ya aiki kakanninmu ziyararsu ta farko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ يَعْڧُوبَ يَجِ أَݣَويْ حَڟِ أَ مَصَرْ، يَعَيْكِ يَارَنْسَ وَتُواْ، كَاكَنِّنْمُ ذُوَا مَصَرْ؞ وَنَّنْ يَذَمَ تَڢِيَرْسُ تَڢَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da Yakubu ya ji akwai alkama a Masar, ya aiki kakanninmu tafiyar farko.