Acts 7:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ziyararsu ta biyu, Yusuf ya faɗa wa ’yan’uwansa wane ne shi, Fir’auna kuwa ya sami sani game da iyalin Yusuf.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَتَڢِيَرْسُ تَبِيُ يُوسُڢَ يَسَنَرْدَ كَنْسَ غَ یَنْعُوَنْسَ، ڢِرْعَوْنَ كُمَ يَغَانٜىٰ أَصَلِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A tafiyarsu ta biyu Yusufu ya sanar da kansa ga 'yan'uwansa, asalinsa kuma ya sanu ga Fir'auna.