Acts 7:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka ajiye shi a waje, diyar Fir’auna ta ɗauke shi ta kuma rene shi kamar ɗanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَيَرْ دَشِ، یَرْ ڢِرْعَوْنَ تَطَوْكٜىٰشِ، تَلُورَ دَشِ كَمَرْ طَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka yar da shi waje, 'yar Fir'auna ta ɗauke shi tallafinta, ta goya shi kamar ɗanta.