Acts 7:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Da Musa ya cika shekara arba’in da haihuwa, sai ya yanke shawara yă ziyarci ’yan’uwansa Isra’ilawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَكَيْ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ كٜىٰنَنْ، سَيْ يَيِ تُنَانِ يَجٜىٰ يَظِيَرْثِ یَنْعُوَنْسَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yana gab da cika shekara arba'in ke nan, sai ya faɗo masa a rai yă ziyarci 'yan'uwansa Isra'ilawa.