Acts 7:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ga ɗayansu yana shan wulaƙanci a hannun wani mutumin Masar, sai ya je ya kāre shi, ya rama masa ta wurin kashe mutumin Masar ɗin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَغَ وَنِ مُتُمِنْ مَصَرْ يَنَ ثُوتَرْ طَيَنْسُ، يَجٜىٰ يَتَيْمَكِ مُتُمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَنْ نَنْ، يَرَامَ مَسَ، يَبُغِ مُتُمِنْ مَصَرْ، يَكَشٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ga ana cutar ɗayansu, ya tare wanda ake wulakantawa, ya rama masa, ya buge Bamasaren, ya mutu.