Acts 7:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Musa ya ji haka, sai ya gudu zuwa ƙasar Midiyan, inda ya yi baƙunci, ya kuma haifi ’ya’ya biyu maza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُوسَٰى يَجِ حَكَ، سَيْ يَغُدُ يَيِ ذَمَنْ بَڧُنْثِ عَڧَسَرْ مَدْيَنَ، عَثَنْ يَحَيْڢِ یَیَ بِيُ مَظَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da jin wannan magana, Musa ya gudu ya yi baƙunci a ƙasar Madayana, inda ya haifi 'ya'ya biyu maza.