Acts 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya ce, ‘Ka bar ƙasarka da kuma mutanenka, ka tafi ƙasar da zan nuna maka.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ يَثٜىٰ مَسَ، ‹كَتَاشِ دَغَ ڧَسَرْكُ، كَبَرْ یَنْعُوَنْكَ، كَجٜىٰ ڧَسَرْدَ ذَنْ نُونَ مَكَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce masa, ‘Tashi daga ƙasarku, daga kuma cikin 'yan'uwanka, ka je ƙasar da zan nuna maka.’