Acts 7:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ya ga haka, ya yi mamakin abin da ya gani. Da ya yi kusa domin ya duba sosai, sai ya ji muryar Ubangiji ta ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُوسَٰى يَغَ حَكَ، يَيِ مَامَاكِنْ أَبِنْدَ يَغَنِ؞ دَ يَذُواْ كُسَ دُواْمِنْ يَدُوبَ، سَيْ يَجِ مُرْيَرْ عُبَنْغِجِ تَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Musa ya ga haka, ya yi mamakin abin da ya gani. Da ya matso domin ya duba, sai ya ji muryar Ubangiji ta ce,