Acts 7:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’an nan Ubangiji ya ce masa, ‘Ka cire takalmanka; wurin da kake tsayen nan mai tsarki ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ عُبَنْ‌غِجِ يَثٜىٰ مَسَ، ‹كَثِرٜىٰ تَاكَلْمَنْكَ، دُواْمِنْ وُرِنَّنْ دَ كَكٜىٰ ڟَيٜىٰ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce masa, ‘Tuɓe takalminka, domin wurin da kake tsayen nan, tsattsarka wuri ne.