Acts 7:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce na ga wulaฦancin da ake yi wa mutanena a Masar. Na ji nishinsu na kuma sauka domin in โyantar da su. Yanzu ka zo, zan aike ka ka koma Masar.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููุ ููุง ุบูุง ููููููุฑู ุฏู ุนูููููฐุจูุง ุฌูู
ูุนูุชู ุฏูุณูููููฐ ู
ูุตูุฑูุ ููุงุฌู ูููููููุณูุ ููุง ููู
ู ุณููููููุงู ุงููููุซูููฐุซูููฐุณูุ ุชููุงูุ ููููุฐู ุณููู ููููุดูุฑู ุงูููู ุนูููููููฐูู ุฐูููุง ู
ูุตูุฑูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika, na ga wulakancin da ake yi wa mutanena da suke Masar, na ji nishinsu, na kuma sauko don in cece su. To, a yanzu sai ka zo in aike ka Masar.โ