Acts 7:35 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œWannan Musa ษ—in da suka ฦ™i suna cewa, โ€˜Wa ya mai da kai mai mulki da kuma alฦ™ali?โ€™ Allah da kansa ya aike shi, ta wurin malaโ€™ikan da ya bayyana a gare shi a ษ—an itace, yฤƒ zama mai mulkinsu, da kuma mai cetonsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุชููˆุงู’ุŒ ุดู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽฺงูุŒ ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นูˆูŽ ูŠูŽุณูŽุงูƒูŽ ูƒูŽุฐูŽู…ูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽู„ูู†ู’ู…ูุŸโ€บ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽุงุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ุŒ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุดู ุนูŽฺงูŽุฑูŽู…ูู†ู’ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œTo, shi Musan nan da suka ฦ™i, suna cewa, โ€˜Wa ya sa ka shugaba kuma alฦ™ali?โ€™ shi ne Allah ya aiko ya zama shugaba, da mai ceto, ta taimakon mala'ikan nan da ya bayyana a gare shi a cikin kurmin nan.