Acts 7:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kasance a cikin taron nan a hamada, tare da malaโikan da ya yi magana da shi a Dutsen Sinai, da kuma tare da kakanninmu; ya kuma karษi kalmomi masu rai don yฤ miฦa mana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ุดููููููฐ ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุชูุชููุงุฑู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌูุ ููููุณูููุซูููฐ ุนูุซููู ุชูุฑูููฐุฏู ููุงูููููููู
ู ุฏู ููู
ู ู
ููุงููููููููููู ุฏู ูููู ู
ูุบููู ุฏูุดู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณูููููุ ุดููููููฐ ููู
ู ููููุฑููปููุงู ููููู
ู ู
ููู ุจูุงุฏู ุฑููู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ูููููฐููุงู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne kuma wanda yake a cikin Ikkilisiyar nan a jeji tare da mala'ikan da ya yi masa magana a Dutsen Sinai, tare da kakanninmu kuma. Shi ne kuma ya karษo rayayyiyar magana domin ya kawo mana.