Acts 7:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda haka ya bar ฦasar Kaldiyawa ya kuma yi zama a Haran. Bayan mutuwar mahaifinsa, Allah ya aika da shi wannan ฦasar da yanzu kuke zama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููู
ู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ููููุฏูููุงููุงุ ููุฌูููฐ ููุฐููููู ุงูู ููุฑูููุ ุฏูุบู ุซููู ููู
ูุ ุจูุงููููุฏู ุจูุงุจูููุณู ููู
ูุชูุ ุงูููููู ูููููฐููุงู ุดู ฺงูุณูุฑู ูููู ุฏู ููููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซููู ููููุฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tashi daga ฦasar Kaldiyawa, ya zauna a Haran. Daga can kuma, bayan mutuwar tsohonsa, Allah ya kawo shi ฦasar nan da yanzu kuke zaune.