Acts 7:40 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce wa Haruna, โ€˜Ka yi mana allolin da za su yi mana jagora. Game da wannan Musa ษ—in wanda ya fitar da mu daga Masar, ba mu san abin da ya faru da shi ba!โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽุŒ โ€นูƒูŽูŠู ู…ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณููŠู ู…ูŽู†ูŽ ุฌูŽุบููˆุงู’ุฑูŽุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูƒูŽู…ู’ ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ุจูŽู…ูุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูŽุฑู ุฏูŽุดููŠุจูŽุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce wa Haruna, โ€˜Ka yi mana gumakan da za su yi mana jagaba, don Musan nan kam, da ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya auku a gare shi ba.โ€™