Acts 7:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin ne suka ƙera gunki mai siffar ɗan maraƙi. Suka kawo masa hadayu suka kuma yi bikin girmama abin da suka ƙera da hannuwansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنَّنْ، سُكَيِ صِڢَّرْ طَنْ بِجِمِ، سُكَ مِيڧَا وَغُنْكِنَّنْ هَدَايَ، سُكَ دِنْ‌غَ مُرْنَ دَ عَيْكِنْ دَ سُكَيِ دَ حَنُّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan suka ƙera ɗan maraƙi, suka yanka wa gunkin nan hadaya, suka riƙa farin ciki da aikin da suka yi da hannunsu.