Acts 7:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun ɗaukaka gidan tsafin Molek, da tauraron allahnku Refan, gumakan da kuka ƙera don ku yi musu sujada. Saboda haka zan aike ku zuwa bauta’ gaba da Babilon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ دَ تٜىٰنْتِنْ غُنْكِ مُواْلٜىٰكْ كُكَ دِنْ‌غَ يَٰوُاْ، دَ تَوْرَرُوانْ غُنْكِنْكُ رٜىٰڢَنْ، وَتُواْ، غُمَكَنَّنْ دَ كُكَيِ دُوانْ كُيِ مُسُ سُجَّدَ؞ نِے كُوَ ذَنْكَوَرْ دَكُو ثَنْ غَبَ دَ بَابِيلَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, yawo kuka yi da alfarwar Molek, Da surar tauraron gunki Ramfan, Wato surorin nan da kuka ƙera don ku yi musu sujada. Ni kuwa zan kawar da ku a can bayan Babila.’