Acts 7:44 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKakanni-kakanninmu suna da tabanakul na Shaida tare da su a hamada. An yi shi bisa ga yadda Allah ya umarci Musa, bisa ga zฤnen da ya gani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงูู ุฏูุง ููุงูููููููู
ู ุณูููุฏู ุชูููฐููุชููู ุดูููุฏูุฑู ููุณูููุซูููฐููุฑู ุงูููููู ุงููุฏูุงุฌูุ ููููููู ููููฐ ุชูููฐููุชููู ุฏู ุงูููููู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐู ููููุ ููู
ู ุงููููููุดู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงูููููู ููููููู ูู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โDฤ kakanninmu suna da alfarwar shaida a jeji, irin wadda mai maganar nan da Musa ya umarta a yi, daidai fasalin da ya gani.