Acts 7:45 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan sun gฤji tabanakul nan, kakanninmu a ฦarฦashin jagorancin Yoshuwa suka kawo shi tare da su, lokacin da suka ฦwace ฦasar daga alโumman da Allah ya kora a idanunsu. Tabanakul ษin ya kasance a ฦasar har zamanin Dawuda,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููฐููุชูููููู ููููฐ ููุงูููููููู
ู ุณููู ุบูุงุฏูุ ุณููู ููู
ู ูููฐููุงู ุนฺูงูุณูุฑู ูููู ุงูู ุฒูุงู
ูุงูููู ูููุงูุดูููุ ุณูุนูุฏูู ุณููู ููุฑููปู ฺงูุณูุฑู ุงูู ุญูููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุงูููููู ูููููุงูุฑู ุงููุนูุฏููุงููุณูุ ุชูููฐููุชูููููู ูููู ูุงููููุงูู ุญูุฑู ุฐูููุง ุฒูุงู
ูุงูููู ุฏูุงููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alfarwan nan ita ce kakanninmu suka gฤda, suka kuma kawo ฦasar nan a zamanin Joshuwa, bayan sun mallake ฦasar al'umman da Allah ya kora a gaban idonsu. Alfarwan nan kuwa tana nan har ya zuwa zamanin Dawuda,