Acts 7:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Sama ne kursiyina, duniya kuma wurin ajiye tafin ƙafata. Wane irin gida za ka gina mini? Ko kuwa ina wurin hutuna zai kasance? In ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹سَمَ شِينٜىٰ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِنَ، ڧَسَا كُوَ وُرِنْ سَا ڧَڢَتَنٜىٰ، وَنٜىٰ إِرِنْ غِدَا نٜىٰ ذَاكُ غِنَا مِنِ؟ إِنْجِ عُبَنْ‌غِجِ ؞ كُواْ كُوَ وَنٜىٰ وُرِے نٜىٰ وُرِنْ هُوتُنَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Allah ya ce, Sama ita ce kursiyina, Ƙasa kuwa matashin ƙafata. Wane wuri kuma za ku gina mini? Ko kuwa wane wuri ne wurin hutuna?