Acts 8:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da suka gaskata da Filibus saโ€™ad da yake waโ€™azin labari mai daษ—i na mulkin Allah da kuma sunan Yesu Kiristi, sai aka yi musu baftisma, maza da mata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽุณู’ูƒูŽุชูŽ ู„ูŽุงุจูŽุฑู ู…ูŽูŠู’ ุฏูŽุงุทูู†ู’ ุฏูŽ ฺขูู„ูุจูุณู’ ูŠูŽูŠู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ูุณู ุจูŽฺขู’ุชูุณู’ู…ูŽุŒ ู…ูŽุธูŽุง ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka gaskata bisharar da Filibus ya yi a kan Mulkin Allah, da kuma sunan Yesu Almasihu, duka aka yi musu baftisma mata da maza.