Acts 8:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Siman kansa ya gaskata aka kuma yi masa baftisma. Ya kuma bi Filibus koโina, yana mamakin manyan alamu da ayyukan banmamakin da ya gani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูุฑู ุณููู
ููู ุฏู ููููุณู ู
ูุง ููุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ ุจูุงูููู ุงูููููู ู
ูุณู ุจฺูขูุชูุณูู
ู ููู
ู ููู
ููููููฐูู ฺขูููุจูุณูุ ุฏูููุบู ููุฏูู ฺขูููุจูุณู ููููููฐูููู ุนูููู
ู ุฏู ู
ููููููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุณููู ูููู ู
ูุงู
ูุงูู ฺจููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har Saminu da kansa ma ya ba da gaskiya, bayan an yi masa baftisma kuma ya manne wa Filibus. Ganin kuma ana yin mu'ujizai da manyan al'ajibai, ya yi mamaki ฦwarai.