Acts 8:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin Ruhu Mai Tsarki bai riga ya sauka wa waninsu ba tukuna, an dai yi musu baftisma ne kawai a cikin sunan Ubangiji Yesu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے بَيْ سَوْكُواْوَ وَنِنْسُ بَ تُكُنَ، سَيْدَيْ كَوَيْ أَنْيِ مُسُ بَڢْتِسْمَ نٜىٰ دَ سُونَنْ عُبَنْغِجِ عِيسَىٰ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin bai sauko wa ko wannensu ba tukuna, sai dai kawai an yi musu baftisma ne da sunan Ubangiji Yesu.