Acts 8:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, “Ni ma ku ba ni wannan iyawa don kowa na ɗibiya wa hannuwana yă karɓi Ruhu Mai Tsarki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ «نِے مَا كُبَانِ وَنَّنْ إِيكُواْ، دُواْمِنْ دُكْ وَنْدَ نَسَا مَسَ حَنُّ، يَسَامِ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, “Ni ma ku ba ni wannan iko, don kowa na ɗora wa hannu, yă sami Ruhu Mai Tsarki.”