Acts 8:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka yi shaidar suka kuma yi shelar maganar Ubangiji, sai Bitrus da Yohanna suka koma Urushalima, suna wa’azin bishara a ƙauyukan Samariya masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، بَايَنْدَ بِتْرُسْ دَ يَحْيَى سُكَيِ شَيْدَ سُكَ كُمَيِ وَعَظِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے نَمَغَنَرْ عُبَنْ‌غِجِ ، سَيْ سُكَ كُواْمَ عُرُوشَلِيمَ؞ يَايِنْ دَسُكٜىٰ كُواْمَاوَا عُرُوشَلِيمَ، سَيْ سُكَ يِتَيِنْ وَعَظِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے عَڧَوْيُكَنْ سَمَرِيَ دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, bayan manzannin sun tabbatar da Maganar Ubangiji, sun faɗe ta, suka koma Urushalima, suna yin bishara a ƙauyukan Samariyawa da yawa.