Acts 8:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To wani mala’ikan Ubangiji ya ce wa Filibus, “Ka yi kudu zuwa hanyar, hanyar hamada, da ta gangara daga Urushalima zuwa Gaza.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ وَنِ مَلاَىِٕكَنْ عُبَنْغِجِ يَثٜىٰ وَ ڢِلِبُسْ «تَاشِ كَبِے تَكُدُ، كَبِے حَنْيَرْ دَ تَڢِتُواْ دَغَ عُرُوشَلِيمَ ذُوَا غَاظَ،» وَتُواْ حَنْيَرْ هَمَادَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani mala'ikan Ubangiji ya ce wa Filibus, “Tashi, ka yi kudu, ka bi hanyar da ta fito daga Urushalima zuwa Gaza,” wato hanyar hamada.