Acts 8:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a kan hanyarsa ta komawa gida kuwa yana zaune bisan keken yaƙinsa yana karatun littafin annabin Ishaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَنَ كُواْمَاوَا غِدَا أَ ظَوْنٜىٰ ثِكِنْ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِنْسَ، يَبُوطٜىٰ لِتَّڢِنْ أَنَّبِے عِشَايَ يَنَ كَرَاتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana komawa gida a zaune a cikin keken dokinsa, yana karatun littafin Annabi Ishaya.