Acts 8:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bฤbฤn yana karanta wannan Nassin, โAn ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka, kuma kamar ษan rago a hannun mai askin gashinsa yake shiru, haka kuwa bai buษe bakinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุณูุงุดูููฐูู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุฏูููููููฐ ููุฑูููุชูุงููุงุ ยซุงูููู ููููุดู ููู
ูุฑู ุชููููููู ุฐูููุง ููุฑููู ููููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุทููู ุถูุบููุงู ููููููฐ ุดูุถู ุงูู ุญูููููู ู
ููู ุงููุณููู ู
ูุณู ุบูุงุดููู ุฌูููููุณูุ ุญููู ุจููู ูููุงู ุจููุทูููฐ ุจูุงููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan kuwa shi ne nassin da yake karantawa, โAn ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka. Kamar yadda ษan rago yake shiru a hannun mai sausayarsa, Haka, ko bakinsa bai buษe ba.