Acts 8:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da taron mutane suka ji Filibus suka kuma ga abubuwan banmamakin da ya yi, sai duk suka mai da hankali sosai ga abin da ya faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُتَنٜىٰ سُكَجِ، سُكَ كُمَ غَ عَلَمُنْ بَنْ مَامَاكِنْ دَ يَكٜىٰيِ دَ نُڢِ طَيَ سُكَ مَيْدَ حَنْكَلِ غَ أَبِنْدَ يَڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da taron suka ji, suka kuma ga mu'ujizan da Filibus yake yi, da nufi ɗaya suka mai da hankali ga abin da ya faɗa.