Acts 8:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, akwai wani mutum mai suna Siman wanda ya kwana biyu yana yin sihiri a birnin har ya ba wa duk mutanen Samariya mamaki. Ya kuma yi taƙama cewa shi wani mai girma ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ وَنِ مُتُمْ كُوَ مَيْ سُونَ سِيمَنْ، وَنْدَ دَا يَكٜىٰيِنْ سِحِرِ عَبِرْنِنْ، حَرْ يَنَ بَا سَمَارِيَاوَا مَامَاكِ، يَنَ ثٜىٰوَ شِ وَنِ بَبَّنْ مُتُمْنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wani mutum kuwa, mai suna Saminu, wanda dā yake sihiri a birnin, har yana ba Samariyawa mamaki, yana cewa shi wani muhimmi ne.