Acts 9:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, Shawulu ya ɗage yana barazana yin kisa da tsananta wa almajiran Ubangiji. Sai ya je wurin babban firist
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَوُلُ كُوَ يَنَ ثِيغَبَدَ ڟَنَنْتَاوَ مَاسُبِنْ عُبَنْ‌غِجِ ڟَنَنِ سُواْسَيْ، حَرْ دَ ثٜىٰوَ ذَيْ كَشٜىٰسُ؞ سَيْ يَجٜىٰ وُرِنْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shawulu kuwa yana kan tsananta kashedi da gāba da masu bin Ubangiji, cewa zai kashe su, sai ya je wurin babban firist,