Acts 9:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ananiyas ya amsa ya ce, โ€œUbangiji, na ji labarin mutumin nan sosai da kuma duk lahanin da ya yi wa tsarkakanka a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู‡ูŽู†ูŽู†ููŠูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุŒ ู†ูŽุดูŽุง ุฌูู†ู’ ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ูˆูุฑูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ูˆูŽฺŸูŽุฑู’ูƒูŽูƒูŽุง ุงู”ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Hananiya ya amsa ya ce, โ€œYa Ubangiji, na sha jin labarin mutumin nan gun mutane da yawa, kan yawan muguntar da ya yi wa tsarkakanka a Urushalima.