Acts 9:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bayan ya ci abinci, sai sāke samun ƙarfi. Shawulu ya yi kwanaki masu yawa tare da almajiran da suke a Damaskus.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثِ عَبِنْثِ، يَسَاكٜىٰ سَامُنْ ڧَرْڢِے؞ شَوُلُ كُوَ يَيِ یَنْ ݣُونَكِے تَرٜىٰدَ سَوْرَنْ مَاسُبِنْ دَسُكٜىٰ أَ دِمَشْڧُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ci abinci, ƙarfinsa kuma ya komo. Shawulu kuwa ya yi 'yan kwanaki tare da masu bi da suke Dimashƙu.