Acts 9:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Shawulu ya zauna tare da su yana kai da kawowa a sake a cikin Urushalima, yana magana gabagadi a cikin sunan Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ شَوُلُ يَدِنْغَ شِغَ دَ ڢِتَ دَسُو أَ عُرُوشَلِيمَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan ya yi ta cuɗanya da su a Urushalima,