Acts 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya yi kusa da Damaskus a kan hanyarsa, ba zato ba tsammani sai wani haske daga sama ya haskaka kewaye da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ ثِكِنْ تَڢِيَ كٜىٰنَنْ، يَيِ كُسَدَ دِمَشْڧُ، بَا لَابَرِ، سَيْغَا وَنِ حَصْكٜىٰ دَغَ سَمَ يَحَصْكَكَا كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana tafiya ke nan, ya yi kusa da Dimashƙu, ba zato sai ga wani haske daga sama ya haskaka kewaye da shi.