Acts 9:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ’yan’uwa suka sami labarin wannan, sai suka ɗauke shi zuwa Kaisariya suka aika da shi Tarshish.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ یَنْعُوَ سُكَ غَانٜىٰ حَكَ، سَيْ سُكَ كَيْ شِ كَيْسَرِيَ، سُكَ عَيْكَ دَشِ ذُوَا تَرْسُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da 'yan'uwa suka fahimci haka, suka kawo shi Kaisariya, suka aika da shi Tarsus.