Acts 9:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin nan ta yi rashin lafiya ta mutu, aka kuma yi wa gawarta wanka aka ajiye a wani ɗaki a gidan sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَݣُونَكِنْنَنْ تَيِ رَشِنْ لَاڢِيَ، تَمُتُ؞ دَ سُكَيِ مَتَ وَنْكَ، سُكَ ݣُونْتَرْدَ جِكِنْتَ أَطَاكِنْ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan ta yi rashin lafiya, ta mutu. Da suka yi mata wanka, suka shimfiɗe ta a kan bene.